Tashin hankalin da al'ummar Barawa suke ciki bayan ƴan ta'adda sun shi ga garin sun kashe mutane.
Ƙauyen Barawa dai bai fi nisan kilo mita 13 ba daga cikin ƙwaryar birnin Katsina, kuma ƴan ta'addar sun kwashe kusan awa ɗaya da rabi suna ɓarna a cikin garin.