MAGANIN SANYIN MARA WANDA YA GAGARA(NA MAZA DA MATA)
ALAMOMIN SANYIN MARA.1. Dauke sha'awa2. Fitar farin ruwa daga gaba3. Tsagewar farji4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji5. Saurin inzali.6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.8.fitar kuraje a baki da makogaru