A cikin shirin Dadin Kowa kashi na 80Gimbiya ta shiga laluben hanyar da zata dogara da kanta...Ita kuwa Kakatabawa, ta ci gaba da lallamin Wizzy don ya yarda da Stella a matsayin Babarsa...Kwatsam, an kaiwa garin Dadin Kowa harin da ya yi lahani ga fata-na-gari da al'umar garin suke da shi...Shine menene ya biyo bayan harin ta'addanci da aka kai Dadin Kowa?