A cikin shirin Dadin Kowa na wanan satin Menene yake faruwa tsakanin Gimbiya da Haidar...Soyayya ko Tausayawa? Menene yasa Stella ta nemi su raba gari da Olabode, abinda ya gigita rayuwar Olabode?... I.B ya yiwa Nazir feshin gaskiya mai daci, dangane da dangantakarsa da Alawiyya, duk a cikin shirin Dadin Kowa.